DOWNLOAD THE IA WATCH APP

IN THE PLAY STORE NOW

Hanyar Koyon Rigakafi Mai Sauri da Tasiri

Koyi a kowane lokaci, a ko'ina, daga kan kowace na'ura tare da gajerun darussan bidiyo.

Kalli Yadda Ya ke Aiki
COVID-19 Resources

Guidance and training from global health experts for working safely during the COVID-19 pandemic.

Kara sani

Ona Wanachopendekeza Wataalamu

Amfani da bayanai don kai wa ga yara da yawa

"Idan ba ku yi amfanida bayanaidon gudanar da ƙoƙarinku na inganta isar da rigakafi ba, za ku watsa ƙoƙarin ku da albarkatun ku kuma ba lalle ne cewa abubuwa za su yi kyau ba. Don kai wa ga yara da yawa, kuna buƙatar mayar da hankali, ku fifita ɗaya zuwa uku na kebabbun dabarun dauki, ku yi tsari, kuma ku bibiyi mutane don tabbatar da cewa an aiwatar da ayyukan da aka tsara. Wadannan bidiyo za su taimaka wajen yi muku jagora."

Duba Jerin ababen kallo
François Gasse
UNICEF
Duba Jerin ababen kallo
Shahararrun fayafayan bidiyo
Yin amfani da bayanai domin Aiki

Gano Hanyoyin Magance Abubuwan da ke Kangr Samun Dama

Surveillance

Three Types of Surveillance Methods

Gudanar da kayan aiki

Shirya alluran rigakafi a cikin kowane irin firji

Bibiya

Kulawa da Yanayi Cibiyoyin Kiwo Lafiya

COVID-19

IPC Standard Precautions During the COVID-19 Outbreak

Surveillance

Hadin maganin hanawar cucutukan rigakafi

Amfani da Na'urar Samar da Sanyi

Kukawa da Firijin Aiki da Kananzir

Gudanar da kayan aiki

Calculating Cold Chain Capacity for Vaccine Storage

Bibiyar isar da alluran rigakafi

Yadda ake kirkirar tsare-tsaren aikin rigakafi na asibitida kuma na unguwanni

Bibiyar kayayyakin aiki

Yadda ake lissafa adadin wastagena allurar rigakafi