DOWNLOAD THE IA WATCH APP

IN THE PLAY STORE NOW

Hanyar Koyon Rigakafi Mai Sauri da Tasiri

Koyi a kowane lokaci, a ko'ina, daga kan kowace na'ura tare da gajerun darussan bidiyo.

Kalli Yadda Ya ke Aiki
COVID-19 Resources

Guidance and training from global health experts for working safely during the COVID-19 pandemic.

Kara sani

Ona Wanachopendekeza Wataalamu

Amfani da bayanai don kai wa ga yara da yawa

"Idan ba ku yi amfanida bayanaidon gudanar da ƙoƙarinku na inganta isar da rigakafi ba, za ku watsa ƙoƙarin ku da albarkatun ku kuma ba lalle ne cewa abubuwa za su yi kyau ba. Don kai wa ga yara da yawa, kuna buƙatar mayar da hankali, ku fifita ɗaya zuwa uku na kebabbun dabarun dauki, ku yi tsari, kuma ku bibiyi mutane don tabbatar da cewa an aiwatar da ayyukan da aka tsara. Wadannan bidiyo za su taimaka wajen yi muku jagora."

Duba Jerin ababen kallo
François Gasse
UNICEF
Duba Jerin ababen kallo
Shahararrun fayafayan bidiyo
Surveillance

Yadda za a cike disease-specific case investigation fom

Bibiyar isar da alluran rigakafi

Yadda za a zana tare da karanta jadawalin lurada aikin rigakafi

Surveillance

Implementing a Surveillance System

Yin amfani da bayanai domin Aiki

Yadda za a Nutsa Cikin Dalilan Faruwa na Matsalolin Isarwa

Bibiyar kayayyakin aiki

Amfani da Bayanai don Gano Matsaloli na Gama'gari Tare da Gudanarwar Kaya

Ziyarar gyara aiki

Planning For Supportive Supervision

Amfani da Na'urar Samar da Sanyi

Amfani da Firji Masu Budewa ta Sama

Gudanarwa

Yadda za a Daidaita Yara don Allurar Rigakafi

Hada kai da Alummar gari

Amfani da mutanen al'umma a matsayin "masu wayar da kai" akan rigakafi

Tsara Aiki

Yadda za ka kirkiri taswira ta lardin ku