Karantawar nuna alamar firijin daskarewa na elektronik
Abubuwan amfani
Yayin da ake tafiya ko adana allurar rigakafi, za a ajiye ta a yanayin da ya dace. Wannan bidiyon tana nuna yadda za a lura tare da daukar yanayi kan firijin allurar rigakafi don kada alluran rigakafin su rasa karfinsu wanda zai jawo a jefar da su.