Yadda ake tantance ingancin bayanan aikin rigakafi.
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Bibiya

    Wadanne bayanai za ka duba don inganci?

    Bibiya

    Duba ingancin rahotannin rigakafi na wata-wata

    Bibiya

    Yaya lafiyar kulawar ku?

    Bibiya

    Yadda ake fayyace bayanan lamba mai rabawa

Abubuwan amfani

Kafin ka dauka cewa akwai wata matsala a gudanar da aiki, ka fara duba ingancin bayanan aikin. Idan bayananka akan yawan magungunan alluran rigakafi da aka bayar abin dogaro ne, to za ka iya ganin yadda aikin ke tafiya. Da ingantattun bayanai, za ka iya zartas da shawarwari masu kyau game da abin da za ka maida hankali akai da kuma yadda za ka bunkasa aikinka.