Tabbatar ko na'urar kayan sanyi tana bukatar garambawul ko gyara
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Koyi yadda za a tantance bayanai don gano matsaloli tare da na'urarka ta kayan sanyi. Kulawa da na'urar kayan sanyi na da muhimanci a don ajiye alluran rigakafi a yanayin da ya dace kuma samu ga mutanen da ke zuwa karbar alluran rigakafi.