Yadda za a samar da inventory
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Tsara Aiki

    Yadda za ka kirkiri taswira ta lardin ku

    Tsara Aiki

    Yadda ake gabatar da household survey

    Tsara Aiki

    Yadda ake ganowa tare da fifita matsalolin isar da aikin rigakafi

    Kayan samar da sanyi

    Kulawa da yanayin zafi kan na'urar alamar-firiji

    Tsara Aiki

    Menene manunin aiki?

Abubuwan amfani

Za ka bukaci shirin ko-ta-kwana don lokacin da abubuwa za su baci a jikin na'urarka. Jerin kaya yana taimakon masu kula da na'urori su tsara ayyukan gyara, amfani da safayar kayan aiki, sannan su ga wadanne wurare ne ke buƙatar sabuwa ko ƙarin na'ura. Koyi yadda ake cike jerin kaya na na'ura, mataki-mataki.