Abin da za a yi lokacin da firjin allurar rigakafi ya lalace
Abubuwan amfani
Koyi yadda za a tantance bayanai don gano matsaloli tare da na'urarka ta kayan sanyi. Kulawa da na'urar kayan sanyi na da muhimanci a don ajiye alluran rigakafi a yanayin da ya dace kuma samu ga mutanen da ke zuwa karbar alluran rigakafi.
Gudanar da Jerin ababen kallo
Kirkiri Sabon Jerin ababen Kallo
Tura: Tabbatar ko na'urar kayan sanyi tana bukatar garambawul ko gyara