Yadda ake tantance ingancin bayanan aikin rigakafi.
Bibiya
Yadda ake fayyace bayanan lamba mai rabawa
Bibiya
Duba ingancin rahotannin rigakafi na wata-wata
Abubuwan amfani
Ba duk bayanan daidai bane ko cikakke. Wannan bidiyon yana tattauna dalilin da yasa zaku bincika bayanan da cibiyoyi kiwon lafiya suka rubuta, da wacce bayanan bincika don sanin ko amintacciya ce ko a'a