Duba ingancin rahotannin rigakafi na wata-wata
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

An matsayin manajan lardi, za ka tabbatar cewa ka sami cikakken rahoto, akan lokaci wanda za a iya dogara da shi daga kowace cikin cibiyoyin kiwon lafiya da ke karkashinka. Ka san wadanne ka'idoji za ka yi amfani da su don kimanta rahotanni da abin da za a yi idan an sami matsaloli.