Yadda za ka yi taswirar yankin aikinka
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Tsara Aiki

    Yadda za a nutsa cikin dalilan faruwa na matsalolin isarwa

    Bibiya

    Yadda za a zana tare da karanta jadawalin lurada aikin rigakafi

    Bibiya

    Kayan aiki don lura da bayanan isar da allurar rigakafi

    Tsara Aiki

    Yadda za a samar da inventory

    Bibiya

    Yadda ake Cike Rijistar Rigakafi ko ta Awon-ciki

Abubuwan amfani

kuna buƙatar taswira Samun taswira ta yanzu kuma mai inhanci zai iya taimakonka wajen tsara isar da ayyukanka na rigakafi, saboda ta nuna maka gabadayan al'ummomin da ka ke yi wa aiki, yara da mata masu juna-biyu nawa ne a kowace al'umma, ya nisansu yake daga inda ka ke, da kuma wane irin nau'in abin hawa ake bukata don kaiwa garesu.