Wane yanayi ya kamata alluran rigakafi su kasance?
Abubuwan amfani
Duk irin nau'in firjin da ke cibiyar kiwon lafiyarku, yana da muhimmanci a san yadda ake shirya alluran rigakafi, ruwan hadinsu, da kuma jakunkunan ruwa don ajiye su a yanayin da ya dace.