Kulawa da yanayin zafi kan na'urar alamar-firiji
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Dole ne a adana allurar rigakafi kuma a kwashe shi a yanayi mai kyau. A wannan bidiyo, za mu nuna maka yadda za ka fassara bayanin da za ka iya gani a jikin Fridge-tag, don ka ji dadin lura da yanayin allurar rigakafi.