Yadda ake ganowa tare da fifita matsalolin isar da aikin rigakafi
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Me za ka yi game da matsaloli da isar da aikin rigakafi? Koyi yadda za a yi amfani da rahoton rigakafin kowane wata don gane yankunan masu matukar hatsari ko kuma yankunan da kwazon rigakafin zai iya kasancewa mai rauni. Nemi dabarun gyara da ayyuka wadanda za su kai ga karuwar adadin yin rigakafi.