Yadda ake lissafa adadin wastagena allurar rigakafi
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Wani mataki na hasarar maganin rigakafi ba shi da makawa. To ta ya za ka tabbatar kana da yawan alluran rigakafin da ake bukata, don kaucewa samun karancin-kaya da kuma su yi yawa? Koyi yadda za ka lissafa hasarar da za a yi tsammani saboda ka iya yin odar isasshiyar allurar rigakafi don tabbatar da cewa akwai wadanda za su isa a yi wa kowa a cikin mutanen da ka ke son yi wa rigakafin.