Amfani da bayanai don daukar mataki na bunkasa aiwatarwan aikin ku
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Ziyarar gyara aiki

    What Is Supportive Supervision?

    Ziyarar gyara aiki

    Evaluating an Immunization Session

    Bibiya

    Yadda za ka yi taswirar yankin aikinka

    Ziyarar gyara aiki

    Providing Constructive Feedback

    Bibiya

    Yadda ake cike katin rigakafi

Abubuwan amfani

Idan aikin ku ne ku tsara farashin ɗaukar wuraren kiwon lafiya, za ku so sanin yadda ake amfani da bayanai don mataki. Fahimtar abin da bayanan ke fada muku zai taimake ku inganta shirin rigakafin ku. Wannan bidiyon zai taimaka maka wajen samo hanyoyin magance matsaloli, aiwatar da wadancan mafita, sanya ido kan yadda kuke aiwatarwa, da ingantar yin rigakafi.