Menene kayan samar da sanyi na allurar rigakafi?
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Don kare alluran rigakafi, dole a ajiye cikin wasu kayyadaddun iyakokin yanayi. Wannan ne ya sa shirye-shiryen rigakafi suka ta'allaka da kayan samar da sanyi masu inganci.