Yadda za a cike disease-specific case investigation fom
Surveillance
Analyze and Take Action on Surveillance Data
Surveillance
When to Document, Report, and Investigate VPD cases
Surveillance
Three Types of Surveillance Methods
Surveillance
Conducting an Outbreak Investigation
Abubuwan amfani
Kaddara an sami barkewar cutar kyanda a yankinku. Akwai bukatar ka fahimci lamarin don ka tsara yadda za ka bullo wa lamarin. Tantance bayanan surveillance zai iya taimaka muku ku sami amsoshi.