Wane yanayi ya kamata alluran rigakafi su kasance?
Kayan samar da sanyi
Yadda ake duba vaccine vial monitor (VVM)
Kayan samar da sanyi
Yadda ake gwajin girgizawa
Kayan samar da sanyi
Amfani da Firji Masu Budewa ta Sama kuma masu kwando
Abubuwan amfani
Duk irin nau'in firjin da ke cibiyar kiwon lafiyarku, yana da muhimmanci a san yadda ake shirya alluran rigakafi, ruwan hadinsu, da kuma jakunkunan ruwa don ajiye su a yanayin da ya dace.