Tapping Community Members as Immunization Educators
 
Bidiyo Masu Dangataka
    Sadarwa

    Planning Communication for SIAs

    Sadarwa

    Yadda ake gudanar da tattaunawa da al'umma

    Sadarwa

    Developing a Communications Plan

    Sadarwa

    Yadda za ka san abubuwa game da al'ummominka

    Sadarwa

    Developing Communication Activities to Address Barriers

Abubuwan amfani

Yayin da mutanen al'umma suka zama 'yan aikin sa-kai na wayar da kai akan rigakafi, za su iya kara fadin wuraren da sakonka zai kai sannan ya kara yawan goyon bayan al'umma a gaba daya. Wannan 'yan aikin sa-kai za su iya taimakawa wajen sanar da masu reno kan manufa da kuma amfanin yin rigakafi. Za kuma su iya sanar da al'umma lokaci da kuma wurin da za a gudanar da ayyukan rigakafi.