Yadda ake Rubuta Rahoton Rigakafi na Wata-wata
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Bari mu dubi rahoton rigakafi na wata-wata sannan mu cike shi tare. Wadannan bayanai suna da muhimmanci don tabbatar da wace cibiyar kiwon lafiya, larduna, ko yanki ne ke bukatar kulawa.