Yadda za ka kirkiri taswira ta lardin ku
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Taswirar lardin na kunshe da bayani mai mahimmanci kana bukatar shirya duk ayyukan don tallafawa kokarin rigakafi a cikin gundumar ku. Koyi kirkirar taswirar gundumar don lura da kulawan aiki da kayyade yawan adadin rigakafin da kayayyaki.