Yadda za a daidaita yara don allurar rigakafi
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Yayin yi wa jarirai da yara allurar rigakafi, yana da muhimmanci a tsaida yaron cik sannan ka tabbata cewa kai da mai renon kun nutsu. Daidaita yaron sosai zai ba ka damar aiwatar da allurar yadda ya kamata. Kuma ya kan taimaka a rage motsin da ba a zata ba da raunuka na sukan allura.