Abin da za a hada don aikin rigakafi
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Yayin da ka hada kayan zuwa aikin rigakafi, akwai bukatar ka kiyasta yawan kayayyakin, zabi kayayyakin da suka dace, sannan ka hada duk abubuwan da ka ke bukata.