Karantawar nuna alamar firijin daskarewa na elektronik
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Duk lokacin da za'ayi jigilar rigakafi ko adana shi a wuraren kiwon lafiya, dole ne a kiyaye shi a yanayi mai dacewa: tsakanin digiri Celsius biyu da takwas. Wannan musamman yana da muhimmanci ga alluran rigakafi da ba sa son kankara.