Amfani da jerin binciken zaman rigakafi
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Akwai ayyuka da abubuwa masu yawa da ke cikin kowane mataki na aikin rigakafi, daga duba alluran rigakafi zuwa rubuta kowace allura. Jerin Binciken Zaman rigakafi rigakafi zai iya taimaka maka ka tuna duk abin da ka ke bukata don gudanar da cikakken aiki, wanda ba matsala.