Nau'ukan firji 3 da ake samu a cibiyoyin kiwon lafiya
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Wane irin firji cibiyar kiwon lafiyarku ta ke amfani da shi don kare alluran rigakafi da ruwan hadinsu? Ziyarci cibiyoyin kiwon lafiya daban daban, inda za ka sami samfura daban daban. Amma duk da yawan firji na allurar rigakafi, akwai manyan nau'uka uku da za a sani.