Wane yanayi ya kamata alluran rigakafi su kasance?
00:00
00:00
00:00
 
Bidiyo Masu Dangataka
Abubuwan amfani

Don ajiye alluran rigakafi cikin aminci, dole a ajiye su a yanayin da ya dace. Sai dai yanayin da ya dace zai iya bambanta a tsakanin alluran rigakafi daban daban.